Shugaba jami’ar Maryam Abacha American University MAAUN Dake najeriya da Niger,farfesa Adamu Abubakar Gwarzo ya bayyana ya bayyana cewa burinsa shi ne ilimantar da mutane sama da Miliyan 1 kafin ya bar duniya.
Ya bayyana Hakanne a hirar da yayi da kafar yada labarai ta BBC Hausa a ranar Lahadi.
Farfesa Gwarzo ya Kara da cewa yana da kyau jami’o’i na gwamnati da masu zaman Kansu su yi hadin gwiwa wajen kawo ci gaba a fanni ilimi a kasar, Wanda burinsa a Kullum shi ne ya kawo sauyi da ci gaba acikin harkar ilimi a Nijeriya da Arewa baki daya.
Gwarzo ya ce ,kawo yanzu ya dau nayin karatun ‘yayan talakawa da suke da kwazon karatu a tsarin tallafin karatu wato scholarship a kasar Niger sun Kai mutum Dubu.
A karshe shugaban jami’ar ta MAAUN, ya bukaci gwamnati ta duba matsalolin da jami’o’in gwamnati ke ciki na yajin aiki domin nan ne kadai Dan talaka yake samun damar yin karatu cikin sauki.

Murtala Sule Garo yafi kowa Cancantar Zama Mataimakin Gwamnan Kano.
Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano ta sanar da rufe karɓar biyan kuɗin Hajji na shekarar 2026.
TARON KOYAR DA KIWON KAJI DA KIFI: KPA
Dalung yayi Alhinin halin da Nigeria ke Ciki .
Manoma sun Kira ga Gwamnati Tarayya tayi taka Tsan-Tsan
Gwamna Peter Mbah na Enugu ya koma jam’iyyar APC
SPMC Begins Quarterly Oversight of Project Sites, Reviews Progress Across Zone 3
NGO trains girls on reusable pads, urges parents to prioritise girl-child education
Group demands full implementation of Katsina PWDs discrimination law
Jigawa to Provide Three Daily Meals for Pilgrims in 2026 Haj
Kano Police, NEMA Strengthen Partnership on Disaster Response
Kano Police Arrest Two Over ‘Aljannu’ Phone Scam, Recover 28 SIM Cards