Ɗan takarar gwamnan Kano a inuwar jam’iyyar PDP a zaben 2019 Engr Abba Kabir Yusuf ya fice daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyya mai kayan marmari ta NNPP.
Abba Gida-Gida ya ɗauki wannan matakin ne a yau, yayin da ya ke ganawa da shugabannin jam’iyyar NNPP na karamar hukumar Gwale da na mazaɓarsa Ɗiso.
Abba Kabir dai na hannun daman tsohon Gwamnan Kano kuma madugun ɗariƙar Kwankwasiyya Injiniya Dakta Rabi’u Musa Kwankwaso ne, wanda ya bayyana kudurin ficewa daga PDP a ƙarshen wannan wata, bayan kungiyar sa ta The National Movement (TNM) ta narke cikin jam’iyyar NNPP.

Murtala Sule Garo yafi kowa Cancantar Zama Mataimakin Gwamnan Kano.
Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano ta sanar da rufe karɓar biyan kuɗin Hajji na shekarar 2026.
TARON KOYAR DA KIWON KAJI DA KIFI: KPA
Dalung yayi Alhinin halin da Nigeria ke Ciki .
Manoma sun Kira ga Gwamnati Tarayya tayi taka Tsan-Tsan
Gwamna Peter Mbah na Enugu ya koma jam’iyyar APC
CP Azare Commends Peaceful Conduct of APC Primaries in Akwa Ibom
Kano South Fallout: Has Rurum Drawn a Red Line Against Kawu Sumaila?
When Ja’o’ji Answers Reconciliation With Humility in Victory
APC Aspirant Raises Concerns Over Conduct of Primary Election in Jigawa Constituency
Kano Govt Pledges Stronger Collaboration with FG, Partners on Education
Ambassador Dr Amina Umar Namadi Sponsors Mass Marriage for 300 Couples in Jigawa