Menu

Naja’atu Muhammad; Pantami nada Suffar Munafikai

Admin 3 hours ago 0

Hajiya Naja’atu Muhammad ta zargi Parfesa Pantami da cewar yana da suffar Munafikai saboda anbashi amana a matsayinsa na wanda ya rike Ma’aikatar sadarwa yaci amana.

Hajiya Naja’atu Muhammad ta yi zargin ne awani faifen vidiyo take zantawa da dan jarida.

Hajiya Naja’atu ta ce haridan zargi ne hukumar EFCC take tayi buncike, idan karuata keyi azo akamata.

“Idan karya nake bai pantama tsiya a NITDA da Ma’aikatar Sadarwa ba”.

“EFCC idan ta isa ta fito tace abubuwan da nake fada karya ne”.

Naja’atu Muhammad ta kara da cewar, ita ba mahaukaciya bace kuma ita siyasar da takeyi ba dan raha ta keyi ba.

Tace siyasar da takeyi bana hauka bane idan wasu na hauka saboda abinda zasu samu saboda ita na siyasa a matsayin yargwagwarmaya mai nemo wa alumma hakkinsu.

“Mutun ko uwarmu daya ubanmu daya idan yayi ba daidaiba zance baiyi daidai ba”. Ni nafarayiwa Buhari Kampe, ai Pantami ko uwarmu daya ubanmu daya dashi yake pantama wannan karya sai nace masa yana karya.

Yargwagwarmayar ta kara da cewar ko mutun ya so ta ko ya kita idan Allah na sonta baka isa kayi mata komai ba.

Leave a Reply

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *