Darakta Janar na Hukumar, Alhaji Lamin Rabi’u Danbappa, ya bayyana cewa wa’adin karɓar kuɗaɗen ya ƙare ne a ranar Juma’a, 5 ga Disamba, 2025.
Ya ce, bayan kammala taro da Hukumar Alhazai ta Ƙasa (NAHCON) an Abuja ranar Alhamis da ta gabata, ba a samu ƙarin wa’adi ba wajen karɓar kuɗin.
Alhaji Lamin Rabi’u Danbappa ya bayyana hakan ne yayin taron da ya gudanar da dukkan masu ruwa da tsaki a Hukumar.
Ya yi bayanin cewa rufe karɓar kuɗin da wuri ya zama dole ne sakamakon sabbin ƙa’idoji da dokoki da hukumomin Saudiyya suka gabatar domin gudanar da aikin Hajjin 2026.
Sabbin ƙa’idojin sun tanadi tsauraran matakai da bukatar kammala shirye-shiryen gudanar da aikin Hajji tun da wuri, domin tabbatar da tafiyar da al’amura yadda ya kamata ga masu niyyar zuwa.

Murtala Sule Garo yafi kowa Cancantar Zama Mataimakin Gwamnan Kano.
TARON KOYAR DA KIWON KAJI DA KIFI: KPA
Dalung yayi Alhinin halin da Nigeria ke Ciki .
Manoma sun Kira ga Gwamnati Tarayya tayi taka Tsan-Tsan
Gwamna Peter Mbah na Enugu ya koma jam’iyyar APC
Governor Yusuf, Emir Sanusi Host Special National Prayer in Kano
Kano, FG Partner to Boost Livestock Development, Food Security
NADCEL 2026: Army Sensitises Kano Students on Discipline, Career Pathways
Tijjaniyya Shura Council Endorses Gov. Yusuf for Second Term
Kano Pillars, seven others qualify for NBBF Super 8 Premier league