Menu

Ramadan: ina masu neman dacewa da babban rabo a Ramadan? Ga dama ta samu

Admin 4 years ago

Ga babbar daman samun Rahamar Allah Subhanahu wa ta’ala, musamman a wannan wata mai alfarma da ke tunkaromu.
Kwamitin masallacin Bilal Bin Rabah da ke unguwar Dorayi , Tunga kusa da gidan dawisu layin Kwana-Kwana na neman talkafinku ya bayin Allah.


A tuna fa tallafin Addini baya yawa kuma baya kadan.