Daga Abdullahi Kano
Al’umar kananan hukumomin Kiru/Bebeji sun siya tare da mika form din takara Wanda yan jam’iyyar Apc kuma masoya Maigirma Gwamna Ganduje suka tara kudi suka siya form din dantakarar majalissa tarayya Kiru da Bebeji wa Hon Abdulmumin Jibrin Kofa.
Suma yan Bebeji suka sayi form din takarar majalisar jihada shahararen matashin nan Dr Alhassan Salisu Bebeji.
Yayin gagarumin taron Hon Abdulmumin Jibrin Kofa ya ansa Kiran nasu da kuma godiya amadadin sa da Dr Alhassan Bebeji.
Yayi kuma alkawarin shaidawa Maigirma Gwamna abinda masoyansa sukai musu.

Bayan Kammala taron Hon Abdulmumin Jibrin Kofa ya gajoranci dubban magoya baya zuwa wajen bude sabon babban ofishin Gandujiyya na karamar Hukumar Bebeji wanda shi Hon Kofa ya dau nauyi.
Sannan ya kara da alkawarin bude irin wannan ofishi a dukkan kananan hukumomin mu na Kano ta Kudu.
Harwa yau tawagan sun shiga lungu da sako na garin bebeji don gudanar da taaziya da duba marasa lafiya da kuma bada tallafi.


Murtala Sule Garo yafi kowa Cancantar Zama Mataimakin Gwamnan Kano.
Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano ta sanar da rufe karɓar biyan kuɗin Hajji na shekarar 2026.
TARON KOYAR DA KIWON KAJI DA KIFI: KPA
Dalung yayi Alhinin halin da Nigeria ke Ciki .
Manoma sun Kira ga Gwamnati Tarayya tayi taka Tsan-Tsan
Gwamna Peter Mbah na Enugu ya koma jam’iyyar APC
Group demands full implementation of Katsina PWDs discrimination law
Jigawa to Provide Three Daily Meals for Pilgrims in 2026 Haj
Kano Police, NEMA Strengthen Partnership on Disaster Response
Kano Police Arrest Two Over ‘Aljannu’ Phone Scam, Recover 28 SIM Cards
Federal University of Education, Zaria Matriculates Over 5,000 Pioneer Students
AGILE Project Drives Education Transformation in Jigawa State