Ministan harkokin sufuri, Alhaji Mu’azu Jaji Sambo ya bukaci hukumar kula da harkokin iyakokin ruwan kasar nan da ta samar da tashar kerawa da kuma gyaran jiragen ruwa.
Shugaban hukumar, Dr Bashir Yusuf Jamoh ne ya bayyana haka a wata sanarwa da mataimakin darakta a sashin hulda da jama’a na hukumar, Mr Edward Osagie ya rabawa manema labarai a birnin Ikko.
Dr Bashir Yusuf Jamoh ya ce Ministan ya bayyana fatan cewa nan da watanni kadan masu zuwa, hukumar za ta samar da wannan tasha don amfanin jama’ar kasar nan.
Ya kara da cewa hukumar na aiki ba dare ba rana wajen aiwatar da umarnin Ministan ta hanyar yin hadin gwiwa tare da hukumar kula da tashoshin jiragen ruwan kasar nan wato NPA.
Shugaban hukumar ta NIMASA yace hukumar ta kammala tattaunawa da hukumar NPA da sauran masu ruwa da tsaki kan yanda za a kaddamar da tashar inda zata dinga aiki a wani bangare na hukumar ta NPA.

Murtala Sule Garo yafi kowa Cancantar Zama Mataimakin Gwamnan Kano.
Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano ta sanar da rufe karɓar biyan kuɗin Hajji na shekarar 2026.
TARON KOYAR DA KIWON KAJI DA KIFI: KPA
Dalung yayi Alhinin halin da Nigeria ke Ciki .
Manoma sun Kira ga Gwamnati Tarayya tayi taka Tsan-Tsan
Gwamna Peter Mbah na Enugu ya koma jam’iyyar APC
CP Azare Commends Peaceful Conduct of APC Primaries in Akwa Ibom
Kano South Fallout: Has Rurum Drawn a Red Line Against Kawu Sumaila?
When Ja’o’ji Answers Reconciliation With Humility in Victory
APC Aspirant Raises Concerns Over Conduct of Primary Election in Jigawa Constituency
Kano Govt Pledges Stronger Collaboration with FG, Partners on Education
Ambassador Dr Amina Umar Namadi Sponsors Mass Marriage for 300 Couples in Jigawa