Menu

Shugaba Buhari Zai Yi Tafiya Zuwa Kasar Burtaniya

Admin 3 years ago

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari zai tafi London a yau dinnan domin a duba lafiyars.

Kakakin shugaban, Femi Adesina ya wallafa a shafinsa na Twitter cewa ana saran Buhari zai dawo gida Nijeriya nan da makonnia biyu cikin watan Nuwamba.