anbayanna raguwar haddura a hanyoyin da sukai haxaka da jahar Kano acikin wannan lokaci damuke ciki.
Hakan na fitowane daga bakin sakta kwamanda ZUBAIRU MATO a wata zantawa da manema labarai ranar litinin a ofishinsa na jahar Kano.
Kwamandan yace hukumar kiyaye haddura ta kasa reshen jahar Kano tana aiki badare barana wajen aiki dan qara sa ido tareda kare a kaf titunan dake jahar.
Mato yakuma qara dacewa kasancewar jihar Kano cibiyar kasuwanci ce tare da yawan al’umma dake shige da fice da yasa hukumar ta bullo da hanyar sintiri da sa ido a koda yaushe kan to titunan dasuka haxa jahar kano da sauran jahohin kaduna,Katsina da jahar Jigawa wanda hakan ya haifar da xa mai ido wajen rage afkuwar haddura.
Sannan yace koda yaushe suna tura qwararrun jami’an su yazuwa cibiyoyin addinai da tashoshin mota da sauran gurare dan taron wayarma da Al’umma kai dan magance tuqin ganganci da gudun wuce sa’a dayake haifar da hadari da salwantar rayukan wanda basujiba basu ganiba.
Kazalika yabayyana cewa babban qalubalen dasuke fuskanta koda yaushe shine mafi yawancin direbobi basu bin dokokin tuqi da ake gindaya masu.
Yakuma buqaci direbobi da sauran masu amfani da ababen hawa dasu guji tuqin ganganci dan kiyayewa da kawo qarshen salwantar rayuka kan hanyoyi da duk inda suke.
Daga qarshe ZUBAIRU MATO yace ashekarar data gabata ansamu haddura guda dari biyu da hamsin da biyar, Wanda rayuka tamanin da biyarne suke salwanta yayin da mutane 10’36 suka jikkata da raunuka.

Murtala Sule Garo yafi kowa Cancantar Zama Mataimakin Gwamnan Kano.
Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano ta sanar da rufe karɓar biyan kuɗin Hajji na shekarar 2026.
TARON KOYAR DA KIWON KAJI DA KIFI: KPA
Dalung yayi Alhinin halin da Nigeria ke Ciki .
Manoma sun Kira ga Gwamnati Tarayya tayi taka Tsan-Tsan
Gwamna Peter Mbah na Enugu ya koma jam’iyyar APC
Traditional institutions key to security, peace building in Nigeria, security – CAS
Air Chief tasks commanders to decisive airstrikes against bandits, terrorists
Tinubu Meets Senator Sani Musa, Commends Support for Reform Agenda
Datti Baba-Ahmed Defects to PRP, Picks Membership Card in Zaria
AI crucial for accountability in Nigerian varsities, says EFCC Chairman
National Development: Emir Sanusi urges universities to drive AI policy