Menu

yan Ta’adda Sun Dasa Bom a Layin Dogo na Abuja Zauwa Kaduna

Admin 4 years ago

An dasa Bam a Layin Dogo na Jirgin Kasar Abuja zuwa Kaduna.

Bam din ya ritsa da Jirgin daya taso daga Abuja zuwa Kaduna a Daren Litinin dinnan.

Hoton da kuke gani shine daidai wajen da Jirgin ya tsaya bayan Wani Fasinja ya aikewa da Jaridar Daily Nigerian taswirar Google na daidai inda suke.

Wasu Rahotanni sun bayyana cewa tuni Jami’an Tsaro suka Isa wajen dan Kai dauki.

asalin Labari…Arewa Radio