Daga Sani Danbala Gwarzo
Anyi kira ga daukacin alumar jahar kano dasu guji cushe magudanar ruwa,Dan kauceawa yawaitar ambaliyar ruwa,Kiran dai ya fito ne daga sabon kwamishinan kasafi da tsare tsare na jahar kano,Alhaji Ibrahim Dan, azumi gwarzo yayin ganawa da manema labarai a ofishinsa
Kwamishinan yace gwamnatin jihar kano karkashin jagorancin gwamna Abdullahi ganduje na Iya kokari wajen samar da aiyukan cigaba ga aluma,
sannan Dan azumi gwarzo ya jajantawa daukacin Yan kasuwar da iftilain ambaliyar ruwan ya shafa da Kuma Mika taaziya ga iyalan wadanda suka rasu a rushewar ginin Nan Mai hawa biyu na kasuwar Yan waya dake Kan titin Beirut.

Murtala Sule Garo yafi kowa Cancantar Zama Mataimakin Gwamnan Kano.
Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano ta sanar da rufe karɓar biyan kuɗin Hajji na shekarar 2026.
TARON KOYAR DA KIWON KAJI DA KIFI: KPA
Dalung yayi Alhinin halin da Nigeria ke Ciki .
Manoma sun Kira ga Gwamnati Tarayya tayi taka Tsan-Tsan
Gwamna Peter Mbah na Enugu ya koma jam’iyyar APC
2027: INEC registers 155,133 new voters in Bauchi
Ambassador Dr Amina Namadi Launches Book, Distributes Educational Materials in Jigawa
May Day Without Meaning: The Silence of Empty Pockets
Bichi Moves Motion as Kano APC Stakeholders Endorse Tinubu for 2027, Raise N50m for Nomination Form
Yusuf Orders Probe into Alleged N1.5bn Salary Deductions in Kanoi
Fred Itua named Group Politics Editor, The Sun Newspaper