DAGA BABANGIDA SANUSI KANO.
A ranar larabar wannan makon ne kwamishinan Yan sandan jihar kano ya kaima takwarorinsa na hukumar hana fasa kwauri Mai kula da shiyar Kano da Jigawa da kuma hukumar farin kaya wato SSS ziyarar aiki,Kamar yadda jami’in hudda da jama’a na rundunar Yan sandan jihar kano SP Haruna Abdullah Kiyawa yafitar da sanarwa ga manema labarai.
Da yake jawabi yayin ganawa da shugabanin hukumomin biyu kwamishinan CP Abubakar Lawal Daura yace yaziyarci bangarorin guda biyu ne dan gabatar da kansa tare da neman goyon bayan wannan hukumomi dan samun nasarar aiki tareda samar da kyakkyawan tsaro a jihar kano.
Shima a nasa jawabin lokacin da ya karbi kwamishinan kwantrolan hukumar Mai kula da shiyar Kano da Jigawa Con,Mu’azu Hassan Raji,yayima kwamishinan barka da zuwa da sauran tawagarsa,inda ya kara da cewa kasancewar Jin iri kokarin kwamishinan da yake yana ganin akwai damar koyi daga gareshi dan haka babu wata hukumar tsaro dazatai aiki tasamu nasarar bada hukumar Yan sanda ba,dan haka zasui duk mai yuwuwa dan hada gwuiwa sai mada Kano Kan turbar muntsira.
Kazalika shima dayake karbar kwamishinan yayin ziyarar shugaban hukumar ta farin kaya na jihar kano Alhaji Hassan N.Mohammed yayi matukar godiya da wannan ziyarar aiki da shugaban hukumar ta Yan sanda na Kano yakawo masu,dan haka matsayin su na jami’an sirri suna taka mahimmiyar rawa tareda da jami’an Yansanda dasuke kan gaba wajen bada cikakken bayan sirri, Hassan yace lallai zasu cigaba da ba hukumar Yan sanda goyon baya da aiki tare dan samun nasara.

Murtala Sule Garo yafi kowa Cancantar Zama Mataimakin Gwamnan Kano.
Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano ta sanar da rufe karɓar biyan kuɗin Hajji na shekarar 2026.
TARON KOYAR DA KIWON KAJI DA KIFI: KPA
Dalung yayi Alhinin halin da Nigeria ke Ciki .
Manoma sun Kira ga Gwamnati Tarayya tayi taka Tsan-Tsan
Gwamna Peter Mbah na Enugu ya koma jam’iyyar APC
Bichi Moves Motion as Kano APC Stakeholders Endorse Tinubu for 2027, Raise N50m for Nomination Form
Yusuf Orders Probe into Alleged N1.5bn Salary Deductions in Kanoi
Fred Itua named Group Politics Editor, The Sun Newspaper
Sharada Joins Kano Central Senatorial Race, Calls for Free and Fair APC Primaries
NEPC trains SMEs, MSMEs in Kano to boost export readiness
Traditional institutions key to security, peace building in Nigeria, security – CAS