Daga Abdullahi Sufi
Cikin Goma (10) farkon Ramadan Adamu Abubakar Gwarzo Foundation -AAG-Foundation karkashin tsarin gudanarwar Professor Adamu Abubakar Gwarzo yayi nasarar rabon Abinci da sauran Alherai ga iyalai sama da 5000 a Kasar Nigeria 🇳🇬 da Jamhuriyar Niger 🇳🇪
Rabon an yi shine wajen tsarin zakulo mabukatan cikin mabukata ko takakan Talaka Gida da bisa titi wajen basu abin kyautar.
Wasu cikin garuruwa da akai wannan lamari sun hada da;
Nigeria 🇳🇬 1- Sokoto2- Adamawa3- Katsina 4- Kano5- Jigawa
Niger 🇳🇪 1- Maradi2- Dan Issa
Rabon anyi ba hoto Bisa umarnin President MAAUN Sai dai wasu daga Masu bukatar sun dauka.
Muna sa ran wasu cikin su zasu Bawa wasu tallafi suma, shekara Mai zuwa In Sha Allah.
Rohotanni sun tabbatar da samun bibiyar neman Karin bayani da sha’awar bada gudummawa ga mabukata bayan gudanar da shiri na musamman a Radiyo Garkuwa, Maradi, Niger.
Allah ya jikan Mahaifin Prof Gwarzo ya karawa Mama lafiya, ya gafarta wa iyayen mu baki daya Amin.
Wannan itace addu’ar da wadanda suka amfana da dangin su suna sukai tayi.
An nemo mabukatan cikin mabukata don taimaka musu a yayin taimako hakan zai kara tabbatar da samar da tallafi ga wadanda ya dace a bawa.

Pantami Ta Tsaya Cak Yayin Da Dubban Jama’a Sukayi Tururuwar Tarbar Jamil Gwamna
AZMAN YA KADDAMAR DA SABON GIDAN SAI DA MAN FETUR NA ZAMANI A ABUJA, 28 ga Satumba, 2026
Naja’atu Muhammad; Pantami nada Suffar Munafikai
Zaben Gwamna A Gombe: Dalilan da Ya Sa Sardaunan Gombe Ya Zama Mafi SauÆ™in ÆŠan Takarar Gwamna da Za a Gabatar wa Jama’a
Amincin Tinubu Ga Barau Kan Harkar Tsaro Da Cigaban Kasa
Shugaban Ƙaramar Hukumar Kabo Hon. Lawan Najume Kabo ya sauke Sakataren Mulki na Karamar Hukumar da nadaddun Kansiloli huɗu, Saboda Shiga Ƙungiyar Tallata Shugaba Tinubu Da Sanata Barau (TMS) a Jihar Kano .
Senator Kawu Sumaila Commends Kano Drug Task Force, Donates ₦5m to Operatives, Supports Rescued Children
Nigeria’s Education System Needs Policy Consistency, Effective Implementation – Prof. Faruk Rashid Haruna
BPSR trains 660 federal officers on post-retirement productivity
Police Arrest Two Ekpo Masquerades Over Alleged Roadblock, Extortion in Akwa Ibom
Dangote Driving Agribusiness In North, Sponsors 2026 National Agric Show
Kano Taskforce Seals Pharmaceutical Company Over Alleged Illegal Distribution of Pregabalin