Ministan harkokin sufuri, Alhaji Mu’azu Jaji Sambo yayi ran gadin tashar da ake ajiye manyan kayayyaki da ke Lekki a birnin ikko.
Mataimakin Darakta a sashin hulda da jama’a na hukumar kula da iyakokin ruwan kasar nan wato NIMASA, Mr Osagie Edward ne ya bayyana haka a wata sanarwar da ya fitar kuma aka rabawa manema labarai.

Amincin Tinubu Ga Barau Kan Harkar Tsaro Da Cigaban Kasa
Shugaban Ƙaramar Hukumar Kabo Hon. Lawan Najume Kabo ya sauke Sakataren Mulki na Karamar Hukumar da nadaddun Kansiloli huɗu, Saboda Shiga Ƙungiyar Tallata Shugaba Tinubu Da Sanata Barau (TMS) a Jihar Kano .
Murtala Sule Garo yafi kowa Cancantar Zama Mataimakin Gwamnan Kano.
Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano ta sanar da rufe karɓar biyan kuɗin Hajji na shekarar 2026.
TARON KOYAR DA KIWON KAJI DA KIFI: KPA
Dalung yayi Alhinin halin da Nigeria ke Ciki .
NDLEA Arrests 80 Suspects, Dislodges 16 Drug Joints in Kano
Kano Govt Faults TRACKA Report on ₦235.4m School Project
Kano Committee Arrests Ex-Council Chairman Over Alleged Fentanyl Sales
IBB @ 85: A Great Nationalist – David Mark, Ogbeha
Election not a do-or-die affair’, Bala Mohammed says after casting vote
An Environmental Expert Calls For Declaration Of Emergency On The Flood Prone Areas To Avert Re-occurance.