Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rattaba hannu kan kudirin dokar zabe na 2021 da aka yiwa gyara Kuma aka dade ana jira. Shugaban ya rattaba hannu kan kudirin gyaran dokar da karfe 12:25 na rana a wani dan kwarya-kwarya biki da ya samu halartar shugaban majalisar dattawa Ahmed Lawan da kakakin majalisar wakilai Femi Gbajabiamila da dai sauransu.

Ya ce dikar zaben da ya sanya wa hannu ta zo da babban ci gaba domin “zata ba da damar yin zabe Cikin gaskiya Kuma a bayyane.” Sai dai Buhari ya bukaci majalisar kasar nan ta sake yin aiki ga dokar don ta haramta wa masu rike da mukaman siyasa shiga takara domin ya dace da kundin tsarin mulkin tarayyar Najeriya

Murtala Sule Garo yafi kowa Cancantar Zama Mataimakin Gwamnan Kano.
Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano ta sanar da rufe karɓar biyan kuɗin Hajji na shekarar 2026.
TARON KOYAR DA KIWON KAJI DA KIFI: KPA
Dalung yayi Alhinin halin da Nigeria ke Ciki .
Manoma sun Kira ga Gwamnati Tarayya tayi taka Tsan-Tsan
Gwamna Peter Mbah na Enugu ya koma jam’iyyar APC
APC Legacy Stakeholders Submit Deputy Governorship Nominees to Gov. Yusif
Yusuf Disburses N50,000 Monthly Support to 6,680 Women Across Kano
NSCDC Kano Command Tests Surveillance Drone to Boost Security Operations
Police Raid Criminal Hideout, Arrest Suspects, Recover Firearm, Illicit Substances in Akwa Ibom
CP Bello Inspects Police Constables Screening Exercise in Gusau
Police Repel Bandit Attacks in Maru, Bukkuyum LGAs of Zamfara