Ma’aikatan gidan rediyan Nagarta kaduna sunyi zanga zanga bisa rashin biyan su albashi na tsawan wata da watanni da rashin ingantaccen shugabanci da suka yi zargin ana gudanarwa.
Masu zanga zangar dauke da kwalaye sunyi rubutu daban daban inda suke zargin shugaban gidan rediyan da rike musu albashi na watanni biyar.
A cewarsu duk da tarin kudin da gidan rediyan ke samu amma ba’a iya biyan su hakkukin su kamar yadda ya dace.

Sai dai a martanin sa, shugaban gidan radiyan Alhaji Abdulmalik Addiy ya ce basukan da suke bin hukumomi da ma’aikatun gwamnati ya sa suke karancin kuɗaɗe a gidan radiyan.
Amma yanzu abubuwa sun fara daidaita kuma tuni suka fara sauke nauyin da ke kan su na biyan albashin ma’aikata.

Murtala Sule Garo yafi kowa Cancantar Zama Mataimakin Gwamnan Kano.
Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano ta sanar da rufe karɓar biyan kuɗin Hajji na shekarar 2026.
TARON KOYAR DA KIWON KAJI DA KIFI: KPA
Dalung yayi Alhinin halin da Nigeria ke Ciki .
Manoma sun Kira ga Gwamnati Tarayya tayi taka Tsan-Tsan
Gwamna Peter Mbah na Enugu ya koma jam’iyyar APC
CP Azare Commends Peaceful Conduct of APC Primaries in Akwa Ibom
Kano South Fallout: Has Rurum Drawn a Red Line Against Kawu Sumaila?
When Ja’o’ji Answers Reconciliation With Humility in Victory
APC Aspirant Raises Concerns Over Conduct of Primary Election in Jigawa Constituency
Kano Govt Pledges Stronger Collaboration with FG, Partners on Education
Ambassador Dr Amina Umar Namadi Sponsors Mass Marriage for 300 Couples in Jigawa