By Adnan Abdullahi
Kwamishinan Ma’aikatar Raya karkara ta Jihar Kano Dr Musa Iliyasu Kwankwaso ya ajiye mukamin sa na Kwamishina domin Cika Umarnin Gwamna Ganduje.Da yake Zantawa da Kadaura24 Hon. Musa Iliyasu Kwankwaso yace ya ajiye mukamin nasa ne domin yana da sha’awar yin takarar Dan Majalisar wakilai a Kananan Hukumomin kura madobi da Garun mallam a zabe Mai zuwa.
” Ni dama tun tuni na ajiye mukamina na Kwamishina kamar yadda Sabuwar Dokar Zabe ta bukata, Kawai ban baiyana bane sai yau” inji Musa Iliyasu Kwankwaso
Tsohon Kwamishinan yace Ina fatan Zai Zama Dan takarar Majalisar wakilai da zai wakilci Kananan Hukumomin kura madobi da Garun mallam a jam’iyyar da ta APC .Idan za’a iya tunawa a safiyar lahadin nan ne aka wayi gari da Sanarwar da take Umarni ga Masu rike da mukamai a gwamnatin kano dasu ajiye mukamansu Matukar suna da sha’awar tsayawa takara a baze Mai Zuwa

Murtala Sule Garo yafi kowa Cancantar Zama Mataimakin Gwamnan Kano.
Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano ta sanar da rufe karɓar biyan kuɗin Hajji na shekarar 2026.
TARON KOYAR DA KIWON KAJI DA KIFI: KPA
Dalung yayi Alhinin halin da Nigeria ke Ciki .
Manoma sun Kira ga Gwamnati Tarayya tayi taka Tsan-Tsan
Gwamna Peter Mbah na Enugu ya koma jam’iyyar APC
SPMC Begins Quarterly Oversight of Project Sites, Reviews Progress Across Zone 3
NGO trains girls on reusable pads, urges parents to prioritise girl-child education
Group demands full implementation of Katsina PWDs discrimination law
Jigawa to Provide Three Daily Meals for Pilgrims in 2026 Haj
Kano Police, NEMA Strengthen Partnership on Disaster Response
Kano Police Arrest Two Over ‘Aljannu’ Phone Scam, Recover 28 SIM Cards