Daga Abdullahi Sufi
Cikin Goma (10) farkon Ramadan Adamu Abubakar Gwarzo Foundation -AAG-Foundation karkashin tsarin gudanarwar Professor Adamu Abubakar Gwarzo yayi nasarar rabon Abinci da sauran Alherai ga iyalai sama da 5000 a Kasar Nigeria 🇳🇬 da Jamhuriyar Niger 🇳🇪
Rabon an yi shine wajen tsarin zakulo mabukatan cikin mabukata ko takakan Talaka Gida da bisa titi wajen basu abin kyautar.
Wasu cikin garuruwa da akai wannan lamari sun hada da;
Nigeria 🇳🇬 1- Sokoto2- Adamawa3- Katsina 4- Kano5- Jigawa
Niger 🇳🇪 1- Maradi2- Dan Issa
Rabon anyi ba hoto Bisa umarnin President MAAUN Sai dai wasu daga Masu bukatar sun dauka.
Muna sa ran wasu cikin su zasu Bawa wasu tallafi suma, shekara Mai zuwa In Sha Allah.
Rohotanni sun tabbatar da samun bibiyar neman Karin bayani da sha’awar bada gudummawa ga mabukata bayan gudanar da shiri na musamman a Radiyo Garkuwa, Maradi, Niger.
Allah ya jikan Mahaifin Prof Gwarzo ya karawa Mama lafiya, ya gafarta wa iyayen mu baki daya Amin.
Wannan itace addu’ar da wadanda suka amfana da dangin su suna sukai tayi.
An nemo mabukatan cikin mabukata don taimaka musu a yayin taimako hakan zai kara tabbatar da samar da tallafi ga wadanda ya dace a bawa.

Murtala Sule Garo yafi kowa Cancantar Zama Mataimakin Gwamnan Kano.
Hukumar Jin DaÉ—in Alhazai ta Jihar Kano ta sanar da rufe karÉ“ar biyan kuÉ—in Hajji na shekarar 2026.Â
TARON KOYAR DA KIWON KAJI DA KIFI: KPA
Dalung yayi Alhinin halin da Nigeria ke Ciki .
Manoma sun Kira ga Gwamnati Tarayya tayi taka Tsan-Tsan
Gwamna Peter Mbah na Enugu ya koma jam’iyyar APC
NEPC trains SMEs, MSMEs in Kano to boost export readiness Â
Traditional institutions key to security, peace building in Nigeria, security – CAS
Air Chief tasks commanders to decisive airstrikes against bandits, terroristsÂ
Tinubu Meets Senator Sani Musa, Commends Support for Reform Agenda
Datti Baba-Ahmed Defects to PRP, Picks Membership Card in Zaria
AI crucial for accountability in Nigerian varsities, says EFCC Chairman