Shugaban hukumar kula da iyakokin ruwan kasar nan, Dr Bashir Yusuf-OFR Jamoh yake gaisawa da Shugaban Kasar Koriya ta Kudu, Yoon Suk-Yeol yayin da Shugaban kasa Muhammadu Buhari ke biye da shi jim kadan bayan da Dr Bashir Jamoh ya gana da yan kasuwar kasar Koriya ta Kudu don bunkasa iyakokin ruwan Nijeriya.
Taron dai ya gudana ne a fadar Shugaban Kasar Koriya ta Kudu dake birnin Seoul.

Murtala Sule Garo yafi kowa Cancantar Zama Mataimakin Gwamnan Kano.
Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano ta sanar da rufe karɓar biyan kuɗin Hajji na shekarar 2026.
TARON KOYAR DA KIWON KAJI DA KIFI: KPA
Dalung yayi Alhinin halin da Nigeria ke Ciki .
Manoma sun Kira ga Gwamnati Tarayya tayi taka Tsan-Tsan
Gwamna Peter Mbah na Enugu ya koma jam’iyyar APC
Arrest of Bello Bodejo politically motivated – Campaign DG
Police Violent Crime Response Unit Records Breakthrough in Akwa Ibom Raid
2027: Church Urges Effective Deployment of Technology, Establishment of Election Offense Commission
Police, Military Recover 67 Stolen Cows, Other Livestock in Kano
Former Presidential Aide, Ja’oji, Gets House of Reps Ticket
Zamfara Police Commissioner Holds Strategic Security Meeting with Senior Officers