Jagoran Jam’iyyar APC a Najeriya Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya kai ziyara Jihar Katsina.
Ƙungiyar da ke goyon bayan Tinubu ce ta wallafa hakan a shafinta na Facebook inda ta saka har bidiyonsa na ziyarar.
Mista Tinubu ya tattauna da Gwamna Masari da kuma ƴan majalisar zartarwa na jihar.
Duk da dai babu ƙarin bayani kan abubuwan da suka tattauna amma ana ganin bai rasa nasaba da burin Tinubun na tsayawa takarar shugaban ƙasa a 2023.
Ko a makon nan sai da Tinubun ya kai ziyarar jaje zuwa Jihar Zamfara inda ya tallafa wa waɗanda harin ƴan bindiga ya ɗaiɗaita da naira miliyan 50.
BBC Hausa

Murtala Sule Garo yafi kowa Cancantar Zama Mataimakin Gwamnan Kano.
Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano ta sanar da rufe karɓar biyan kuɗin Hajji na shekarar 2026.
TARON KOYAR DA KIWON KAJI DA KIFI: KPA
Dalung yayi Alhinin halin da Nigeria ke Ciki .
Manoma sun Kira ga Gwamnati Tarayya tayi taka Tsan-Tsan
Gwamna Peter Mbah na Enugu ya koma jam’iyyar APC
Traditional institutions key to security, peace building in Nigeria, security – CAS
Air Chief tasks commanders to decisive airstrikes against bandits, terrorists
Tinubu Meets Senator Sani Musa, Commends Support for Reform Agenda
Datti Baba-Ahmed Defects to PRP, Picks Membership Card in Zaria
AI crucial for accountability in Nigerian varsities, says EFCC Chairman
National Development: Emir Sanusi urges universities to drive AI policy