Daga Abdullahi Kano
Wani zakakurin dan jam’iyyar NNPP da ke karamar hukumar gwale a kano Honourable Nafi’u Dorayi wanda aka fi sani da youth leader yace jam’iyyar NNPP ce zata lashe zabe daga sama har Kasa a jihar Kano.
Honourable Nafi’u Dorayi ya bayyana hakan ne lokacin da yake fashin baki kan zaben da ke tunkarowa.
Yace jam’iyyar NNPP ta riga at kammala tsare tsare ingatattu wanda zasu yi amfani da su wajen kara bunkasa jin dadi da walwalar alummar jihar Kano.
” zamu bijiro da ingattattun tsari na inganta cigaban ilmi , lafiya, aikin noma, tallafawa matasa da sana’oin dogaro da Kai don cigaban Jihar baki daya.
“Alummar Kano sun gaji da mulkin kama karya, don haka ina da yakinin cewar a wannan karo alummar jihar nan ba zasu sake yadda ayi musu sakiyar da ba ruwa ba”
Honourable Nafiu Dorayi yace muddin alumma kano suka zabi jam’iyyar NNPP fata sama har kasa to lallai ba za su yi da na sani ba.
Bisa haka ne Hon Nafi’u Dorayi ya bukaci masu kada kuria da suyi fitar farin dango ranar zabe son kada wa jam’iyyar NNPP kuri’unsu don fitar da su daga kangin talaucin da suke ciki.

Amnesty International Report and My Questions to Them
Kaduna RAAMP Hosts Nasarawa Delegation on Study Tour
Rakibu Community Backs Rurum for Kano Deputy Governorship
Yusuf Clears N32bn Gratuities, Death Benefits Backlog in Kano
New Test Post 1
test34
Arrest of Bello Bodejo politically motivated – Campaign DG
Police Violent Crime Response Unit Records Breakthrough in Akwa Ibom Raid
2027: Church Urges Effective Deployment of Technology, Establishment of Election Offense Commission
Police, Military Recover 67 Stolen Cows, Other Livestock in Kano
Former Presidential Aide, Ja’oji, Gets House of Reps Ticket
Zamfara Police Commissioner Holds Strategic Security Meeting with Senior Officers