Manhajar Kallo.ng manhaja ce da kamfanin Space crafts media suka kirkira don saukakawa ma’bota kallon fina-finan hausa su zaba su dare, su kuma kalli duk fim din da suke so a ko ina suke a fadin duniya ta wayar hannu wacce ake kira Android.
Da take zantawa da jaridar time express Nigeria jagorar kamfanin, Mace Mai kamar maza ,Mai kishin alummarta da harshen Hausa Hajiya Maijidda Shehu Modibbo tace kamfanin nasu ya kirkiri manhajar ce saboda kishin da yake da shi wajen bunkasa cigaban harshen Hausa.
” yadda ake samun wannan manhajar shi ne zaa shiga application na play store sai a rubuta kallo.ng sai ayi downloading , to daga nan sai ayi ninkaya cikin manhajar don zabar fim din Hausan da ake so a Kalla”
Hajiya maijidda shehu Modibbo ta bukaci ma’abota kallon fina – finan Hausa da kada suyi kasa a gwiwa wajen ziyartar shafin na Kallo.ng don zaba su Darje.
Maijidda shehu Modibbo ta kuma godewa alummar kasar nan bisa yadda suke nuna shawarsu ga manhajar ta Kallo.ng

Murtala Sule Garo yafi kowa Cancantar Zama Mataimakin Gwamnan Kano.
Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano ta sanar da rufe karɓar biyan kuɗin Hajji na shekarar 2026.
TARON KOYAR DA KIWON KAJI DA KIFI: KPA
Dalung yayi Alhinin halin da Nigeria ke Ciki .
Manoma sun Kira ga Gwamnati Tarayya tayi taka Tsan-Tsan
Gwamna Peter Mbah na Enugu ya koma jam’iyyar APC
CP Azare Commends Peaceful Conduct of APC Primaries in Akwa Ibom
Kano South Fallout: Has Rurum Drawn a Red Line Against Kawu Sumaila?
When Ja’o’ji Answers Reconciliation With Humility in Victory
APC Aspirant Raises Concerns Over Conduct of Primary Election in Jigawa Constituency
Kano Govt Pledges Stronger Collaboration with FG, Partners on Education
Ambassador Dr Amina Umar Namadi Sponsors Mass Marriage for 300 Couples in Jigawa