Daga Abdullahi Kano
Matsalar tura kana nan yara bara a manyan birane da sunan neman ilmin addini babban kaluable ne wanda ke janyo cece kuce a mabambamtan lokuta.
Yanzu haka mataslar yawon kana nan yara da suke yawo a manyan titunan manyan birane ya zama babban matsala musamman a wannan lokaci da ake fama da matsalolin Rashin Tsaro.
Muna Son Shugaban da zai Kula da Bukatar Matune ne- Shugaban gamayyar Kungiyoyin arewa.
Shi laifin wanene? Iyaye da ke turo ‘ya ‘yan nasu da cewar wai sun turo neman ilmi , ba tare da hado su da abincin da zasu ci ba, ko kuwa malamam da ke karbarsu haka nan zika ziyau ba abinci da sauran kudaden da zasu kula da yaran.
Shin me ya kamata hukumomi su yi don magance wannan kalubale?
Gaskiya ya kamata gwamnatoci su cigaba da yin tsayin daka wajen daukan matakai da suka dace don shawo kan wannan matsalar.
Su kuma iyaye suji tsoron Allah su dauki nauyin da ke kansu wajen ciyar da yayan nasu da kuma daukar dawainiyarsu

Murtala Sule Garo yafi kowa Cancantar Zama Mataimakin Gwamnan Kano.
Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano ta sanar da rufe karɓar biyan kuɗin Hajji na shekarar 2026.
TARON KOYAR DA KIWON KAJI DA KIFI: KPA
Dalung yayi Alhinin halin da Nigeria ke Ciki .
Manoma sun Kira ga Gwamnati Tarayya tayi taka Tsan-Tsan
Gwamna Peter Mbah na Enugu ya koma jam’iyyar APC
Arrest of Bello Bodejo politically motivated – Campaign DG
Police Violent Crime Response Unit Records Breakthrough in Akwa Ibom Raid
2027: Church Urges Effective Deployment of Technology, Establishment of Election Offense Commission
Police, Military Recover 67 Stolen Cows, Other Livestock in Kano
Former Presidential Aide, Ja’oji, Gets House of Reps Ticket
Zamfara Police Commissioner Holds Strategic Security Meeting with Senior Officers