Tsohon Shugaban majalisar dokokin jihar Kano Alhaji Kabiru Alhassan Rurum wanda shine dan majalisa mai wakiltar kana nan hukumomin Rano, kibiya da Bunkure a majalisar wakilai yace ya fice daga jam’ityar APC.
Kabiru Alhassan Rurum ya bayyana hakan ne lokacin da yake zantawa da manema labarai a kano.
” na fice daga jamiyyar ce sakamakon rashin Adalcin da ake yiwa alummar Kano ta Kudu duk da yawan alummar da ke wannan yanki”
Kabiru Alhassan Rurum yace ya fita ne bisa raayin raayin kansa, kuma nan ba da dadewa ba zai sanar da
Jamiyyar da zai koma.
“maganar neman takarar gwanma ta tana nan ba gudu Baja da baya.”
bayanan bayan fage na nuni da cewar ya fice ne sakamakon shirin da akeyi a jamiyyar APC a Kano na tsayar da mataimakin gwamna Dr Nasir yusif Gawuna a matsayin dan takarar gwamna,inda murtala sule Garo zai tsaya mataimakin gwamna.

Murtala Sule Garo yafi kowa Cancantar Zama Mataimakin Gwamnan Kano.
Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano ta sanar da rufe karɓar biyan kuɗin Hajji na shekarar 2026.
TARON KOYAR DA KIWON KAJI DA KIFI: KPA
Dalung yayi Alhinin halin da Nigeria ke Ciki .
Manoma sun Kira ga Gwamnati Tarayya tayi taka Tsan-Tsan
Gwamna Peter Mbah na Enugu ya koma jam’iyyar APC
Shekarau Defect to APC After Consultations
Dropping Rurum for Deputy Governor: Gamble Gov Yusuf Cannot Afford – Analyst Warns
Kano APC Reaffirms Support for Tinubu’s Second Term, Disowns Alleged Arewa Forum Statemen
FG Pushes Ahead with Abuja–Kano–Maradi Rail, Sets December Deadline for Key Segments
SPMC Begins Quarterly Oversight of Project Sites, Reviews Progress Across Zone 3