2023: Jam’iyyar ADP mai alamar littafi ta tsayar da Alhaji Ibrahim Sulaiman Sabo, a matsayin ɗan takarar gwamna a jihar Jigawa.
Wannan ya biyo bayan tsarin masalaha da jam’iyyar tabi wajen zaben, inda delegate 16 suka amince.

Kafin wannan, sai da jam’iyyar ta zabi yan takarar majalisun jiha da tarayya, wanda shima tsarin masalaha aka bi.
Alhaji Ibrahim Sulaiman Sabo wanda gogaggen dan siyaysa ne wanda ke da kwarewa a fannin harkokin yau da kullum ya sha Alwashin kara bunkasa cigaban jihar muddin alummar jihar suka sahale masa ya zama gwamnan jihar.

alumma da dama da suka zanta da jaridar time express bisa tsayar da Alhaji Ibrahim Sulaiman Sabo da jam’iyyar ADP Mai alamar littafi ta yi a matsatun dan takarar gwamnan jihar jigawa sunce babu shakka shi ne zai lashe zaben gwamnan jihar ta jigawa a kakar zabe Mai zuwa, musamman idan aka yi da irin dumbin masoyan da jam’iyyar ke da shi a jihar jigawan da ma sauran jihohin nigeria

Murtala Sule Garo yafi kowa Cancantar Zama Mataimakin Gwamnan Kano.
Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano ta sanar da rufe karɓar biyan kuɗin Hajji na shekarar 2026.
TARON KOYAR DA KIWON KAJI DA KIFI: KPA
Dalung yayi Alhinin halin da Nigeria ke Ciki .
Manoma sun Kira ga Gwamnati Tarayya tayi taka Tsan-Tsan
Gwamna Peter Mbah na Enugu ya koma jam’iyyar APC
Yusuf Orders Probe into Alleged N1.5bn Salary Deductions in Kanoi
Fred Itua named Group Politics Editor, The Sun Newspaper
Sharada Joins Kano Central Senatorial Race, Calls for Free and Fair APC Primaries
NEPC trains SMEs, MSMEs in Kano to boost export readiness
Traditional institutions key to security, peace building in Nigeria, security – CAS
Air Chief tasks commanders to decisive airstrikes against bandits, terrorists