Hon Abdulmumin jibrin kofa ya kaddamar da takarar sa Dan majalissar tarayya wanda zai wakilci yakin kiru da bebeji a zabe mai zuwa 2023 taron wanda ya samu halartar dubban jama’ar yakin kiru da bebeji kuma aka gudanar a gidan sa dake garin kofa karamar hukumar bebeji.
Yayin taron dai kofa yayi amfani da wannan damar wajen karbar mutane sama da dubu biyu wadanda suka dawo jam’iyyar NNPP kwansiyyya kuma sakayi alakwarin aiki tukuru wajen bawa Dan takarar shugabancin kasar karkashin tutur NNPP Engr dakta Rabiu musa kwankwaso kuri’a miliyan biyar da kuma ganin jam’iyyar tayi nasara tun daga sama har kasa.
Taron ya samu halartar yan takarar majalissar jiha Kiru Hon Abubakar Usman Rabula Dana Bebeji Hon Ali Muhammed Tiga Hajiya azumi namadi bebeji, hon gambu sallau, dankaka usaini bebeji shugabannin jam’iyyar NNPP na KIRU DA bebeji dattawan jam’iyyar matasa da mata da sauran Al’ummar yankin na KIRU DA bebeji wadanda suka fito kwansu da kwarkwata domin hallatar wannan taron.


Amincin Tinubu Ga Barau Kan Harkar Tsaro Da Cigaban Kasa
Shugaban Ƙaramar Hukumar Kabo Hon. Lawan Najume Kabo ya sauke Sakataren Mulki na Karamar Hukumar da nadaddun Kansiloli huɗu, Saboda Shiga Ƙungiyar Tallata Shugaba Tinubu Da Sanata Barau (TMS) a Jihar Kano .
Murtala Sule Garo yafi kowa Cancantar Zama Mataimakin Gwamnan Kano.
Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano ta sanar da rufe karɓar biyan kuɗin Hajji na shekarar 2026.
TARON KOYAR DA KIWON KAJI DA KIFI: KPA
Dalung yayi Alhinin halin da Nigeria ke Ciki .
Kano Information Commissioner Wins National Crisis Communicator Award
Kano Police Arrest Five Suspected Armed Robbers, Recover Illegal Firearm
Tinubu Trusts Barau To Speak on Security, Development at a Summit
Residents of Tunga Appeal to Gov. Yusuf for Urgent Road Construction
KTSG Partners Outreach Neo Life Babies Hospital to Expand Urgent Neonatal Care