Menu

Siyasar Kano Sai Kano

Admin 4 years ago

Daga Abdullahi Kano

wannan kalma da alumma kan fada na siyasar kano asi kano tabbas haka take, kuma mutumin da natsu wajen yin nazari ba,to be dole ya fuskanci hapan ba.

lokacin da akayi zaben shuabannin mazabu da na kana nan hukumomi da na Jiha a jam’iyyar APC an sami takaddama iri iri wanda hakan ya kawo cecekuce a tsakanin yan jam’iyyar ta APC, wanda sakamakon haka ya sanya akayi zaben shugabbanin jamiyyar a kano kashi biyu.

Akwai tsagin Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje wanda Alhaji Abdullahi Abbas ke yiwa jagoranci , sannan akwai bangaren Dr Malam Ibrahim Shekarau wanda Alhaji Ahmadu Haruna Zago ke Jagoranta.

tun da aka fara waccan takaddama hankulan shugabannin jamiyyar ta kasa ya shi, suna ta fadi tashi wajen ganin an dinke barakar.

yanzu haka dai year jamiyyar da duka bangarorin biyu suna can babban birnin tarayya suna tattaunawa don tabbatar da ainihin sahihinn jagora