Darakta Janar na Hukumar Kula da Sufurin Jiragen Ruwa ta Najeriya (NIMASA) Dr. Bashir Jamoh yasha alwashin kara inganta alakar aiki tsakanin hukumar da Makarantar kimiyya da fasaha da lamuran jiragen ruwa na Arab Academy for Science, Technology and maritallme Transport dake kasar masar.
Dr Bashir Jamoh ya bayyana hakan ne lokacin da yake karbar mataimakin shugaban makarantar farfesa Alsnosy Mohamed Balbaa, a ofishinsa da ke legas.
Ya kuma gabatar da wani abin tunawa ga Mataimakin Shugaban Makarantar kimiyya da fasaha da lamuran sufurin jiragen ruwa na Arab Academy for Science, Technology & Maritime Transport (AASTMT) dake Masar, mai lura da nahiyoyin Afirka da Asiya, Farfesa Alsnosy Mohamed Balbaa, yayin wani taro da AASTMT kan bunkasa iya aiki a hedkwatar NIMASA da ke Legas, Najeriya.

Murtala Sule Garo yafi kowa Cancantar Zama Mataimakin Gwamnan Kano.
Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano ta sanar da rufe karɓar biyan kuɗin Hajji na shekarar 2026.
TARON KOYAR DA KIWON KAJI DA KIFI: KPA
Dalung yayi Alhinin halin da Nigeria ke Ciki .
Manoma sun Kira ga Gwamnati Tarayya tayi taka Tsan-Tsan
Gwamna Peter Mbah na Enugu ya koma jam’iyyar APC
Yusuf Orders Probe into Alleged N1.5bn Salary Deductions in Kanoi
Fred Itua named Group Politics Editor, The Sun Newspaper
Sharada Joins Kano Central Senatorial Race, Calls for Free and Fair APC Primaries
NEPC trains SMEs, MSMEs in Kano to boost export readiness
Traditional institutions key to security, peace building in Nigeria, security – CAS
Air Chief tasks commanders to decisive airstrikes against bandits, terrorists