Sabuwar Kungiyar magoya bayan jam’iyyar APC mai suna we#standwith Danzago ta bayyana a jihar kano.
bayanin hakan na dauke a wata takarda wacce jami’in hulda da jamaa na kungiyar Mukhtar Gwammaja ya sanyawa hannu aka Arakawa manema labarai a kano
Ga jawabin Jagoran kungiyar Barrister Abdulziz “Tare da sallama irin ta addinin musulunci, da fatan alkhairi ga alumar jihar Kano musamman magoya bayan jamiyyar APC Muna Mai gabatar da wannan sabuwar tafiya Mai suna We#standwith Danzago Dan ci gaban jamiyyar APC a jihar kano da kasa baki daya.”
“Wannan kungiya na Kuma Kara jaddada goyon bayan ta ga Mai girma Ambassador Amadu Haruna Zago. Tana Kuma Kira ga daukacin yayan jamiyyar APC da su Yi hakuri su zauna a jamiyyar APC Dan ci gaban kasa.”
Yace daga cikin manufofin kungiyar sun hada da
1. tallata manufofin jamiyyar APC a jihar kano Dan samun nasara zabubbukan 2023
2.kare martaba da mutunci na Mai girma Ambassador Amadu Haruna Zago.
3. Tuntuba da ziyarar Yan jamiyyar APC a kanaanan hakumomi arbain da gudu Dan wayar da kansu a zabi jamiyyar APC a jihar kano.
4. Gabatar da tarruruka a unguwanni Dan samun nasrar jamiyyar APC a jihar kano.
Shugabannin kungiyar su ne
Chairman barrister Abdulaziz
Deputy chairman Hajiya Amina kamilu
Secretary Dr Abdulkadir Ahmad JoganaAssistant secretary Mohd yakubu Danhassa
Organizing secretary Hussain Dan mukulli
Directory press Mukhtar B.A.A Gwammaja
Treasurer muhammad uba sukilala
Women leader Hajiya Aisha Ibrahim
Youths leader Dr Suleiman isyaku
Legal adviser Barrister Rabiu saidu
Auditor miftahu ishaq

Murtala Sule Garo yafi kowa Cancantar Zama Mataimakin Gwamnan Kano.
Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano ta sanar da rufe karɓar biyan kuɗin Hajji na shekarar 2026.
TARON KOYAR DA KIWON KAJI DA KIFI: KPA
Dalung yayi Alhinin halin da Nigeria ke Ciki .
Manoma sun Kira ga Gwamnati Tarayya tayi taka Tsan-Tsan
Gwamna Peter Mbah na Enugu ya koma jam’iyyar APC
2027: INEC registers 155,133 new voters in Bauchi
Ambassador Dr Amina Namadi Launches Book, Distributes Educational Materials in Jigawa
May Day Without Meaning: The Silence of Empty Pockets
Bichi Moves Motion as Kano APC Stakeholders Endorse Tinubu for 2027, Raise N50m for Nomination Form
Yusuf Orders Probe into Alleged N1.5bn Salary Deductions in Kanoi
Fred Itua named Group Politics Editor, The Sun Newspaper