Dan majalisa mai wakiltar karamar hukumar Gwale Hon Abdullahi Lawan kenken ya alkawari malala kwalta daga gidan masu larurar kwakwalwa na Yamadawa Dorayi wanda yabi ta Tunga har zuwa iyakar Gwale da karamar hukumar Kumbotso .
Alh Lawan kenken ya bayyana haka ne yayinda yake kaddamar da aikin titi a unguwar sani mainagge da ke Kano.
yace wannan hanya tana cikin hanyoyin da suke ci masa tuwo a kwarya , ya kara da cewa yasha bada gudunmawa ana zuba kasa ana yin ciko a wannan hanya, don haka da izinin Allah za ayi wannan titi nan bada dadewa ba.
Yana Mai cewar maaikatar kula da zaizayar kasa ce zata gudanar da wannan aiki.

Murtala Sule Garo yafi kowa Cancantar Zama Mataimakin Gwamnan Kano.
Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano ta sanar da rufe karɓar biyan kuɗin Hajji na shekarar 2026.
TARON KOYAR DA KIWON KAJI DA KIFI: KPA
Dalung yayi Alhinin halin da Nigeria ke Ciki .
Manoma sun Kira ga Gwamnati Tarayya tayi taka Tsan-Tsan
Gwamna Peter Mbah na Enugu ya koma jam’iyyar APC
AI crucial for accountability in Nigerian varsities, says EFCC Chairman
National Development: Emir Sanusi urges universities to drive AI policy
Group Endorses Senator Barau for 2027, Cites Development Record in Kano North
How AA Zaura escaped mob attack by miscreant at Farm centre
Police Avert Bomb Threat at Ikot Ekpene Correctional Facility, Recover Explosives
Gov Radda Empowers 1,169 Youths with Skills, Starter Packs