Anbayya na tunawa da magabata da koyi dasu amatsayin abinda ya dace kuma mafitar al’ummarmu ahalin yanzu
Wannan kira ya fito ne daga Shugaban gudanarwa Shariff Atiku Kabir tudunwada amadadin shugaban Kungiyar Sarki Kano Ado Bayero zabi sonka Entertainment a lokacin da ya bayyana godiyarsa ga mahalarta taron Maulidin Annabi Muhammadu S.A.W da addu’a samun zaman lafiya da kuma Khattamar Hailala ga magabatanmu ga Ruhin Sarki Ado Bayero.
Sharif Atiku ya mika godiyarsa ga Maimartaba Sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero da kuma wakilin Sarki Danmadamin Kano Alh. Ibrahim Hamza Bayero, Dr. Lawi Sheik Atiku Sanka, Shariff Amb. Dr. Rufai Mukhtar Danmaje, Alh. awaisu Abbas Sunusi, Mal. Aisha Munir Matawalle, Sharif Alh. Hamza Usman Sidifari da kuma kungiyoyin da suka sami halarta wannan taro ya yi musu fatan Alheri.

Murtala Sule Garo yafi kowa Cancantar Zama Mataimakin Gwamnan Kano.
Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano ta sanar da rufe karɓar biyan kuɗin Hajji na shekarar 2026.
TARON KOYAR DA KIWON KAJI DA KIFI: KPA
Dalung yayi Alhinin halin da Nigeria ke Ciki .
Manoma sun Kira ga Gwamnati Tarayya tayi taka Tsan-Tsan
Gwamna Peter Mbah na Enugu ya koma jam’iyyar APC
2027: INEC registers 155,133 new voters in Bauchi
Ambassador Dr Amina Namadi Launches Book, Distributes Educational Materials in Jigawa
May Day Without Meaning: The Silence of Empty Pockets
Bichi Moves Motion as Kano APC Stakeholders Endorse Tinubu for 2027, Raise N50m for Nomination Form
Yusuf Orders Probe into Alleged N1.5bn Salary Deductions in Kanoi
Fred Itua named Group Politics Editor, The Sun Newspaper